Homepage Danmasaniradio.Com - Masaniyar Rayuwar Al umma

Latest Posts

An Gano Jirgin Ruwa Mai Shekaru 500 Dauke da Arziki a Hamadar Namibia.

Masana tarihi da jami’an hakar lu’u-lu’u sun tabbatar da gano wani jirgin ruwa mai kusan shekaru 500, mai suna Bom Jesus, a…

Jan 7, 2026

Ali Nuhu, ya yaba wa Iran kan haskaka Musulinci ta hanyar fina-finai..

Ali Nuhu, ya yaba wa Iran kan haskaka Musulinci ta hanyar fina-finai Tauraro kumafitaccen mai shirya fina-finan HausaAli Hu…

Dec 14, 2025

Da Dumi-Dumi: Wike Ya Soke Lasisin Filayen Manyan Jiga-jigai a Abuja.

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya soke lasisin mallakar filayen da suka shafi manyan mutane …

Nov 29, 2025

Rundunar RSF ta sake karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan:

Rundunar RSF (Rapid Support Forces) ta sake karya yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin ta da Sojojin Sudan (SAF),…

Nov 27, 2025

Janar ɗin da ya jagoranci juyin mulki ya rantsar da kansa a matsayin shugaban Guinea-Bissau.

bayan rikice-rikicen zaɓe sun tayar da kura a ƙasar. A cikin wani gaggawar sauyin mulki da ya girgiza yammacin A…

Nov 27, 2025

China ta gargadi Amurka: “Ku hana Japan wuce gona da iri kan batun Taiwan."

Jaridar gwamnati ta kasar Sin, People’s Daily, ta wallafa wani muhimmin rubutu inda ta yi kira ga Amurka da ta d…

Nov 27, 2025

Gwamnatin Najeriya ta la’anci juyin mulkin Guinea-Bissau.

ta ce ba za ta amince da duk wani yunkuri na kifar da gwamnati ba. Gwamnatin Najeriya ta bayyana ƙin amincewa d…

Nov 27, 2025

Naci kwallaye 4 amma har yanzu bana ganin wasan ya kai yanda nake buƙata.

Mbappé ya zura huɗu, amma bai gamsu ba! Fitaccen ɗan wasan Real Madrid, Kylian Mbappé, ya ce duk da kwallaye huɗ…

Nov 27, 2025

Fafutukar Addini ta fara jan hankalin duniya: Paparoma ya nufi Turkiyya

Fafutukar Addini ta fara jan hankalin duniya: Paparoma Leo ya nufi Turkiyya a ziyarar farko ta ƙasashen waje, ya…

Nov 27, 2025

An kulle wasu sassan fadar gwamnatin Amurka bayan wasu harbe-harben bindiga..

Tashin hankali a birnin Washington ya tilasta a kulle wasu sassan Fadar White House bayan harbe-harben da suka a…

Nov 27, 2025

Featured Post

An Gano Jirgin Ruwa Mai Shekaru 500 Dauke da Arziki a Hamadar Namibia.

Masana tarihi da jami’an hakar lu’u-lu’u sun tabbatar da gano wani jirgin ruwa mai kusan shekaru 500, mai suna Bo…

Jan 7, 2026
sr7themes.eu.org