Homepage Danmasaniradio.Com - Masaniyar Rayuwar Al umma

Latest Posts

Wutar lantarkin fadar shugaban kasa da wasu yankuna ta ɗauke sakamakon sace wayar wutar

An samu katsewar wutar lantarki a wasu sassa na Fadar Shugaban Kasa da Maitama, Wuse, Jabi, Lifecamp, Asokoro, Utako, da Ma…

Jan 17, 2025

Ana samun ci gaba wajen tattaunawa a cinikin dan bayan Manchester City, Kyle Walker, tsakanin ƙungiyar da AC Milan.

Fabrizio Romano ya rawaito cewa Walker na don sauya sheƙa zuwa Milan kuma idan ta tabbata, zai rattaba hannu kan kwantaragi…

Jan 17, 2025

Burtaniya ba otal ba ce, kar wanda ya zo mana ƙasa idan ba zai iya bin tsarin al'adun mu ba - Kemi Badenoch

Kemi Badenoch, ƴar majalisa a Burtaniya ta ce bakin haure da suka ki bin tsarin al'adun Burtaniya su nemi zama a wata ƙa…

Jan 17, 2025

Dole a gaggauta sulhunta Kwankwaso da Ganduje - Kofa

Shugaban kwamitin gidaje da muhalli na Majalisar Wakilai, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya yi kira da a gaggauta sulhunta tsakanin…

Jan 17, 2025

Kashi 60 cikin 100 za a ƙara a farashin kiran waya - Gwamnatin Taraiya

Ministan sadarwa da kirkire-kirkire da tattalin arziki a fannin fasaha, Bosun Tijani, ya bayyana cewa karin kudin kira da k…

Jan 17, 2025

Har yanzu Nijeriya na ganin illar kashe Sardauna, in ji Shehu Sani

Tsohon Sanatan da ya wakilci Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya ce kisan gillar da aka yi wa tsohon Firimiya na Arewacin Naj…

Jan 17, 2025

An Yaba Da Irin Shigar D Jarumar Finafinan Hausa

Maryam Labarina Ta Yi Zuwa Wajen Karbar Lambar Yabo A Kano Wace fata za ku yi mata?

Jan 16, 2025

Governor Radda Swears In Malik Anas as Budget and Economic Planning Commissioner*

* GOVERNMENT HOUSE, KATSINA* *PRESS RELEASE* Katsina State Governor, Malam Dikko Umaru Radda today administered the Oath of…

Jan 15, 2025

Kaddara! Saurayinta Ya Mutu A Otel Lokacin Da Ta Ziyarce Shi Ya Bata Iphone 16

"Dazu da safe, Manajan gidan hotel na Palasa dake yankin Gwagwalada Abuja ya kai kara ofishin 'yan sanda na Gwagwal…

Jan 15, 2025

Ba zan Taimaki Gwamnatin Shugaba Tinubu ba Kuma mutane masu kima ba za su taimaka masu ba -Sarki Sanusi Na II

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ce ba zai taimaki wannan gwamnatin ta Shugaba Tinubu ba. Sarkin ya bayyana haka ne a waj…

Jan 15, 2025

Featured Post

Wutar lantarkin fadar shugaban kasa da wasu yankuna ta ɗauke sakamakon sace wayar wutar

An samu katsewar wutar lantarki a wasu sassa na Fadar Shugaban Kasa da Maitama, Wuse, Jabi, Lifecamp, Asokoro, Ut…

Jan 17, 2025
sr7themes.eu.org