Arsenal tayi nasara a wasanni 19 tayi kunnen doki 2 sa'annan Kuma tayi rashin nasara a wasanni 3 cikin wasanni 24
Admin
Nov 3, 2024
Arsenal tayi nasara a wasanni 19 tayi kunnen doki 2 sa'annan Kuma tayi rashin nasara a wasanni 3 cikin wasanni 24 da suka buga da kungiyar kwallon kafa ta Newcastle, ciki har da wasan da suka buga yau.