Da mata za su bar zina wallahi da yawa da mun auru ba a yi kwantai ba,
In ji Jamila Ta ce
Da mata za su bar zina wallahi da yawa da mun auru ba a yi kwantai ba, saboda ana ɗan bawa gayu maza suna rage zafi shi yasa suma mazan auren bai dame su ba.
Sai ka ga saurayi da ƴan mata goma, ashirin, ko wacce yana zuwa yana taɓawa ina zai yi aure? tunda ko mai auren cefane kawai zai gwada masa amma ba sanin darajar turmi da taɓarya ba.
Ta ci gaba da cewa! ai dole idan su ka ga ba mafita mafarkin safe daban na dare daban dole koda ƴar kama-kama ce sai ya yi auren.
Daga ƙarshe ƴar gwagwarmayar ta ƙare da addu'ar Allah ga mu gareka ka kare mu daga sharrin aikata zínA, ka bamu mazaje nagari.
#Alfiji Hausa