N-Power: Hukumar jinkai ta ce ana kokarin biya kudin nan ba da jimawa ba!

 


An fara ƙoƙarin ganin gwamnatin tarayya ta biya bashin da matasan Najeriya yan N-Power suka biyo gwamnatin da ta gabata Tawaga da ta hada da bangarorin gwamnati da yan N-Power ta gana a birnin tarayya Abuja domin duba yadda za a biya matasan Legit ta tattauna da wani dan N-Power, Abubakar Salihu domin jin yadda yaji bayan gwamnati ta musu alkawari 

Barista Adeyanju Deji ne ya wallafa yadda tattaunawar ta gudana a shafinsa na Facebook


Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org