Real Madrid da Manchester City sun karbi Kaya bayan da Sporting ta zazzagawa City balabalai 4 da 1 a raga
Real Madrid da Manchester City sun karbi Kaya bayan da Sporting ta zazzagawa City balabalai 4 da 1 a raga, ita ma Real Madrid kwallaye 3 aka zuba mata har gida wasan da aka tashi 3-1 tsakanin ta da AC Milan.
Liverpool ta zuba kwallaye 4 rigis a ragar Bayern Leverkusen, duka a gasar Chamfiyon Lig.
Shuaibu Abdullahi