Ronaldo ya zura kwallo ta 913 a tarihin sa ta buga tamola.
Dan wasan kasar Portugal Kuma mai taka Leda a Al-Nassr ta Saudiyya, Cristiano Ronaldo ya zura kwallo ta 913 a tarihin sa ta buga tamola.
Dan wasan na fatan cimma bala-bala'i 1000 gabanin dena buga wasan kwallon kafa.