Sadakin aure ya haura Naira dubu dari da hamsin a safiyar yau Jumu'ah a Nijeriya

 Samari sai a zage damtse; Sadakin aure ya haura Naira dubu dari da hamsin a safiyar yau Jumu'ah a Nijeriya

A yau Jumu'ah  27th Jumadaa Ulah 1446H/29th November 2024 cibiyar Islamic Timing and Research ta fitar da ƙididdigar kudin sadakin aure da na haddin sata gami da diyyar rai 

Kamar yadda ƙididdigar ta bayyana, nisabin ya kasance kamar haka

Zakkah Nisab (Gold):N12, 202, 720

Haddin Sata/Sadaki/ Dowry/Theft: N152, 534

Diyyar Rai/Blood Money :N610, 136, 000

 Source : Islamic Timing and Research Org.

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org