An yiwa Manchester United Chasar Shinkafa a gida...
Kungiyar Ƙwallon kafa ta Manchester United dake buga wasa a gasar rukuni ta Ingila,ta kwashi kashinta a hannun Kungiyar Bournmouth a gidanta a Cigaba da gasar rukuni ta kasar Ingila.
Wannan Nasarar da aka yi akan Jajayen Aljanun(The Red Devil) ya zama Karo na Hudu da Mai Horas da Kungiyar Ruben Amorin yana Kwasar kashinsa a hannu tun bayan Karbar Jagoranci ragamar Horas da Kungiyar daga Hannun Van Nistelrooy.
Ya kuke Ganin Dukan da ake yiwa Man U?.
Daga
Saifullahi Lawal Imam