Ana zargin wasu jami'an yan sanda sun sace milyan N43 a hannun wasu barayi da suka kama
Kakakin rundunar yan sandan Najeriya ACP Muyiwa Adjobi ya ce yan sandan sun kama jimilar kudi Naira milyan N74,950,000 a inda suka yi yunƙurin karkatar da Naira miliyan N43,160,000
ACP yace suna binciken yan sandan kuma za su sanar da duniya sakamakon binciken
Daga A Yau