CBN zai kori ma’aikata 1,000 tare da ware Naira biliyan 50 domin biyan haƙƙoƙinsu.

 A wani mataki na rage yawan ma’aikatan da ya ke da su.

Babban bankin Najeriya CBN zai kori ma’aikata 1,000 tare da ware Naira biliyan 50 domin biyan haƙƙoƙinsu, a wani mataki na rage yawan ma’aikatan da ya ke dasu.

sunansu, sun bayyana cewa ya zuwa wannan lokaci jami’ai 860 daga fannoni da dama ne su ka cike wannan takardar neman ajjiye aiki.

Hukumomin CBN sun bayyana matakin a matsayin wata dama ga ma’aikata su bar aiki da wuri, a gefe guda kuma hakan zai basu damar sauya wuraren ayyukansu.

RFI Hausa 

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org