RAYUWA BA TABBAS: Wani Bawan Allah Ya Yi Sujjadarsa Ta Karshe
Duniya ba komai bace, shekanjjiya ya gama karatunsa har ya yi wa Allah godiya ta hanyar sujjada, ashe sujjadar karshe ya yi, inda a hanyarvsu ta komawa suka yi hadari ya rasu.
Marigayi Ba'chilliu Mah'd Abubakar, yana daga cikin daliban jami'ar jihar Maiduguri guda hudu da suka rasu a yayin hadarin motar.
Allah Ya jikansa.
Rariya