Real Madrid ta Fara farfadowa daga kwanciyar Magirbin da ta yi...
Kungiyar Ƙwallon kafa ta Real Madrid dake buga gasar Rukuni ta Laliga ta fara Murmurewa daga Dogon Suman da ta yi,inda ta yi kukan kura ta Lallatsa Kungiyar Sevilla da ci 4 da 2 a wasan Gasar laliga da aka buga a Filin wasa na Santiago daka kasar Spain.
Shin kuna ganin Real Madrid zata dore da wannan Nasarar?
Daga
Saifullahi Lawal Imam