Sobon Kudirin Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya fidda Su Tare da Manufofinsa guda 8 idan ya zarce.

 Wannan ne Sabon kudi wanda zai yiwa yan Nigeria idan ya sake zama shugaban ƙasa a kakar Zaɓe ta 2027 

Shugaban ƙasar Nageriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya fidda manufofi ko ƙudirori guda 8 waɗanda ya ke son cimmawa a gwamnatinsa.

Jaridar Wakiliya ta rawaito manufofin guda takwas, ga su nan kamar haka:

1. Wadata ƙasa da Abinci (Food Security).

2. Kawo ƙarshen Talauci (Ending Poverty).

3. Samar da ayyukan yi da bunƙasa tattalin arziƙi (Eonomic Growth and Job Creation).

4. Bawa ƴan ƙasa damar samun jarin dogaro da kai (Access To Capital).

5. Kyautata tsaron ƙasa (Improving Security).

6. Kyautata sha'anin kasuwanci (Improving The Playing Field on which people and particularly companies operate).

7. Tabbatar da bin doka da ƙa'ida (Rule of Law).

8. Yaƙi da rashawa da cin-hanci (Fighting Corruption).

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org