Burtaniya ba otal ba ce, kar wanda ya zo mana ƙasa idan ba zai iya bin tsarin al'adun mu ba - Kemi Badenoch

Kemi Badenoch, ƴar majalisa a Burtaniya ta ce bakin haure da suka ki bin tsarin al'adun Burtaniya su nemi zama a wata ƙasar.




Jagorar Tory, wacce ta ɗauki alƙawarin rage ƙaura da maido domin amincin yan ƙasa, ta bayyana hakan ne a cikin babban jawabinta na farko na shekara.

"Ba za mu yarda miliyoyin mutanen da suke so su zo nan daga wani wuri ba. Kasar mu ce gidanmu, ba otal ba ne. Idan mutanen da suka zo ba sa son bin tsarin al'adun Burtaniya, bai kamata su kasance a nan ba, ”in ji ta

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org