DA ƊUMI-ƊUMI: Bayan ta gwada kwayoyin Halittarta A asibitin Malam Aminu Kano G fresh Alameen Ya Fasa Auren Alpha Charles

Jaruma Alpha Charles Borno Ta bayyana hakan ne a wani bidiyo dake yawo a kafafen sada zumuntar zamani inda take cewa a Yanzu dai Jarumin na Tiktok Al'ameen G-Fresh yace da ita ya fasa Auren duk da cewa taje Asibiti tayi awon kwayoyin Lafiya kamar yadda ya bukata.

Jaruma Alpha Charles Borno tace Yanzu idan akwai Wanda ya shirya Aurenta da gaske to fa kofa a bu'de take domin ya gama shirya musamman a bangaren gyaran Jiki na Amarya Kuma an sayi anko Sama da guda dari biyu a Halin Yanzu.


Zinariya



Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url
sr7themes.eu.org