Wata wuta ta sake bayyana a birnin Los Angeles dake United States of America jiya Laraba.
Wata wuta ta sake bayyana a birnin Los Angeles dake United States of America jiya Laraba. Wutar ta balle da yamma ta kone filaye da abubuwan dake cikin su, kamar gidaje, motoci, kamfanonin da shaguna, girman filin da ya kai kilomita dubu 3,800.
~ An kwashe mutane dubu 31,000 daga gidajen su domin gudun konewa ko samun raunuka.
Zuwa safiyar yau jiragen sama na kokarin shawo kan wutar mai karfin gaske.
#Abdul-HadeeIsahIbrahim