Hotunan Yadda Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda Ya Ziyarci Kabarin Mahaifiyarsa,
Yadda Gwamnan Jihar Katsina, Malam
Dikk Umar Radda Ya Ziyarci Kabarin Mahaifiyarsa, Hajia Safara'u Umar Radda Da Aka Yi Jana'izarta A Garin Raɗɗa Dake Karamar Hukumar Charanchi A Lokacin Yana Kasar Saudiyya Domin Gudanar Da Aikin Umrah, Yau Litinin, Bayan Ya Dawo Domin Yi Mata Addu'o'i
Allah Ya Jikanta Da Rahama!